Tsarin Babbar Manhajar Android (8) Dabaru da Kayan Aikin Ginawa Bayan littattafai da kwarewa da kuma manhajoji, mai karatu na bukatar abubuwa guda uku mahimmai kafin ya gwanance wajen tsarawa da gina ingantattun manha…
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, a ranar Juma'a ya bayyana cewa domin adalci, ya kamata mulki ya koma kudu a shekarar 2023. Ya soki maganganun cewa idan aka baiwa wani sashen kasar nan mulki zasu yi kokarin ballew…
Tsarin Babbar Manhajar Android (7) Gina Manhajojin Android a Aikace A baya na yi bayani ne kan manufar gina babbar manhajar Android. Wannan a fili yake. Ma’ana na yi Magana ne kan manufofin da kungiyar Open Handset …
Bayan kwana biyu, barayi suka koma maboyarsu, ga tsananin mamakinsu sai suka tarar da an dauke gawar mutumin da suka kashe, bayan wannan kuma an sake dibar musu dukiya. Cikin fushi, bakinsa na kumfa, babban yan fa…
Wani abin mamaki ya faru yau a bikin ranar tunawa da sojojin Najeriya Ana wannan buki ne kowace ranar 15 ga Junairu a Najeriya A al'ada an san tantabaru da tashi idan suka samu dama, amma yau sun ki Fararen tantab…
Kofa na budewa, sai Kasim ya fito waje da gudu, ya bangaje wasu daga cikin barayin nan. Kafin ya sake daga kafarsa wani daga cikin barayin nan ya raba shi gida biyu da takobinsa, gaya-wa-jini-na- wuce . Barayin na…
Tsarin Babbar Manhajar Android (6) Yadda Activity Manager ke Tafiyar da Aikinsa Wannan tsari na “Activity Manager” na tafiyar da ayyukansa ne cikin marhaloli guda biyar, kamar yadda bayani ya gabata a makon jiya. Wad…
Wani lamari da a baya-bayan nan ya karaÉ—e shafukan sada zumunta musamman Tuwita shi ne É“ullar wata sabuwar Æ™ungiya ta maza marowata da a Turancin Ingilishi ake kira da Stingy Men Association of Nigeria. Wannan dai ya …
Hamshakin mai kudin duniya, Elon Musk, ya tafka asarar $14 biliyan a rana daya Babban mai arzikin duniya na makon jiya ya tafka babbar asara a ranar Alhamis Ya rasa gagarumar dukiya da ta kai dala biliyan 14, lamarin …
Lokacin da Kasim ya dawo daga kasuwa tun bai huta ba, matarsa ta tare shi ta ce, "Maigida, na san da cewa ka dauki kanka a matsayin wanda ya fi kowa arziki a duk fadin garin nan, to amma abin da ba ka sani ba…
Tsarin Babbar Manhajar Android (5) Broadcast Receivers Sai kalmar “Broadcast Receivers,” wacce ke aiki da wani tsari na musamman mai suna “Push-Subscribe Mechanism.” “Broadcast Receivers” tsari ne da aka gina kan ba…
Allah shi ne Sarki mafi daukaka daga dukkan sarakuna. Shi ne mafi tsarki daga dukkan abubuwa. Tsira da aminci su tabbata ga Manzonsa kuma Annabi nsa, Muhammadu dan Amina (SAW). A wani shudadden Zamanin, a wani gari n…
Social Plugin